iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Ministocin harkokin Wajen na kungiyar tarayyar turai da larabawa suna kin amincewa da gina matsugunan yahudawa yan share wuri zauna.
Lambar Labari: 3481056    Ranar Watsawa : 2016/12/21